Ish 42:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji,Ku raira yabo ku dukan duniya!Ku yabe shi, ku da kuke tafiya ta teku,Ku yabe shi, ku dukan halitta a teku!Ku raira, ku manisantan ƙasashe, da dukan waɗanda suke a can!

Ish 42

Ish 42:8-16