Ish 41:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wane ne ya sa wannan ya faru?Wane ne ya ƙudurta labarun tarihi?Ni Ubangiji, ina can tun da farko,Ni kuma Ubangiji Allah,Zan kasance a can har ƙarshe.

Ish 41

Ish 41:1-14