Ish 41:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji, ni ne na farko da na faɗa wa Sihiyona albishir,Na aiki manzo zuwa Urushalima don ya ce,‘Jama'arki suna zuwa! Suna zuwa gida.’

Ish 41

Ish 41:24-29