Ish 41:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na zaɓi mutum wanda yake zaune a gabas,Zan kawo shi don ya kawo hari daga arewa.Zai tattake masu mulki su zama kamar lāka,Kamar yadda magini yake tattake yumɓu.

Ish 41

Ish 41:16-29