Ish 41:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku zo nan ku faɗi abin da zai faru nan gaba,Ku bayyana wa ɗakin shari'a abubuwan da suka riga sun faru,Ku faɗa mana yadda zai zama duka,Domin lokacin da ya faru mu mu sani.

Ish 41

Ish 41:12-29