Ish 41:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku neme su, amma ba za ku same su ba,Wato waɗanda suke gāba da ku.Waɗanda suka kama yaƙi da ku,Za su shuɗe daga duniya.

Ish 41

Ish 41:11-22