Ish 40:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗanda suke dogara ga Ubangiji domin taimakoZa su ji an sabunta ƙarfinsu.Za su tashi da fikafikai kamar gaggafa,Sa'ad da suke gudu, ba za su ji gajiya ba,Sa'ad da suke tafiya, ba za su ji kasala ba.

Ish 40

Ish 40:22-31