Ish 40:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna kama da ƙaramin dasheWanda bai daɗe ba,Bai yi ko saiwar kirki ba.Sa'ad da Ubangiji ya aiko da iska,Sai su bushe, iskar ta hure su kamar ƙaiƙayi.

Ish 40

Ish 40:23-31