Ish 40:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum wanda bai isa samun azurfa ko zinariya ba,Yakan zaɓi itacen da ba zai ruɓe ba.Yana neman gwanin sassaƙaDomin ya yi masa siffa wadda ba za ta fāɗi ba.

Ish 40

Ish 40:12-25