Ish 40:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan dabbobin da yake a jejin LebanonBa su isa hadaya guda ga Allahnmu ba,Itatuwan jejin kuma ba su isa a hura wuta da su ba.

Ish 40

Ish 40:8-19