Ish 39:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ishaya ya ce, “Me suka gani a fāda?”Hezekiya ya amsa ya ce, “Suka ga kome da kome. Ba abin da ban nuna musu ba a ɗakunan ajiya.”

Ish 39

Ish 39:3-5