Ish 39:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci sai Sarkin Babila, wato Merodak Baladan, ɗan Baladan, ya ji labarin sarki Hezekiya ya yi rashin lafiya, saboda haka sai ya aika masa da wasiƙa da kuma kyautai.

Ish 39

Ish 39:1-3