Ish 38:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai komar da inuwa baya da taki goma, bisa ga ma'aunin rana na sarki Ahaz.” Inuwa kuwa ta koma da baya daga fuskar rana har mataki goma.

Ish 38

Ish 38:2-15