Ish 38:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

cewa ya koma wurin Hezekiya ya faɗa masa, “Ni, Ubangiji Allah na kakanka Dawuda, na ji addu'arka, na kuma ga hawayenka, zan bar ka ka ƙara shekara goma sha biyar nan gaba.

Ish 38

Ish 38:1-8