Ish 38:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka riga ka warkar da ni!Za mu kaɗa garayu mu kuma raira waƙar yabo,Za mu raira yabo cikin Haikalinka muddin ranmu.

Ish 38

Ish 38:15-22