Ish 37:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba ka taɓa sani, na riga na shirya a yi haka tuntuni ba? Yanzu ne kuwa na cika wannan. Ni na ba ka iko ka ragargaza birane masu kagarai su zama tsibin ɓuraguzai.

Ish 37

Ish 37:17-32