Ish 37:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Hezekiya ya karɓi wasiƙar daga hannun manzannin, ya karanta ta. Sa'an nan ya shiga Haikali, ya ajiye wasiƙar a gaban Ubangiji,

Ish 37

Ish 37:5-23