Ish 37:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kakannina sun hallakar da biranen Gozan, da Haran, da Rezef, suka kuma kashe mutanen Eden, mazaunan Telassar, ba ko ɗaya daga cikin gumakansu da ya iya cetonsu.

Ish 37

Ish 37:11-14