Ish 36:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Kana tsammani magana da baki kawai ta isa ta yi aiki da gwanayen sojoji, da kuma masu ƙarfi? Wa kake tsammani zai taimake ka, har da za ka yi mini tawaye?

Ish 36

Ish 36:1-9