Ish 36:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Eliyakim, da Shebna, da Yowa suka kyakkece tufafinsu don baƙin ciki, suka tafi, suka faɗa wa sarki abin da shugaban mayaƙan Assuriya ya yi ta farfaɗa.

Ish 36

Ish 36:16-22