Ish 36:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A yaushe ko gunki ɗaya na dukan waɗannan ƙasashe ya taɓa ceton ƙasarsa daga babban sarkinmu? To, yanzu me ya sa kuke tsammani Ubangiji zai ceci Urushalima?”

Ish 36

Ish 36:17-22