Ish 36:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya tsaya ya ta da murya da harshen Ibrananci, ya ce, “Ku saurara ga abin da Sarkin Assuriya yake faɗa muku.

Ish 36

Ish 36:11-16