Ish 35:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku faɗa wa dukan wanda ya karai, ku ce,“Ka ƙarfafa, kada kuwa ka ji tsoro!Allah yana zuwa domin ya kuɓutar da kai,Yana zuwa domin ya ɗauki fansa a kan abokan gābanka.”

Ish 35

Ish 35:1-5