Ish 35:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hamada za ta raira waƙa da sowa don murna,Za ta zama kyakkyawa kamar Dutsen Lebanon,Da dausayi kamar filayen Karmel da Sharon.Kowa zai ga mafificiyar ɗaukakar Allah,Ya ga girmansa da ikonsa.

Ish 35

Ish 35:1-4