Ish 35:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su kai Urushalima da murna,Suna raira waƙa suna sowa don murna.Za su yi farin ciki har abada,Ba damuwa da ɓacin rai har abada.

Ish 35

Ish 35:2-10