Ish 34:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kogunan Edom za su zama kalo, wato kwalta, ƙasar za ta zama kibritu, wato farar wuta. Dukan ƙasar za ta ƙone kamar kalo.

Ish 34

Ish 34:1-14