Ish 34:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mujiyoyi za su yi sheƙarsu a can, su nasa ƙwayaye, su ƙyanƙyashe 'ya'yansu, su kuma lura da su a can. Ungulai za su tattaru a can a kai a kai.

Ish 34

Ish 34:12-16