Ish 34:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mujiyoyi da hankaki su ne za su gāji ƙasar. Ubangiji zai maishe ta marar amfani, kamar yadda take tun kafin halitta.

Ish 34

Ish 34:9-14