Ish 34:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku zo, ku jama'ar dukan al'ummai! Ku tattaru ku kasa kunne. Bari dukan duniya, da kowane mai zama cikinta, ya zo nan ya kasa kunne.

Ish 34

Ish 34:1-4