Ish 33:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai nuna mana ɗaukakarsa. Za mu zauna a gefen koguna da rafuffuka masu faɗi, amma ba kuwa jirgin ruwan abokan gāba da zai bi ta cikinsu.

Ish 33

Ish 33:19-24