Ish 33:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai. Muna sa zuciyarmu gare ka. Ka dinga kiyaye mu yau da gobe, ka kuma cece mu a lokatan wahala.

Ish 33

Ish 33:1-4