Ish 33:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ku yi nasara, ku kuma zauna lafiya kamar kuna cikin kagara mai ƙarfi. Za ku sami abincin da za ku ci da ruwan da za ku sha.

Ish 33

Ish 33:6-18