Ish 32:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya ne suke girma a ƙasar jama'ata. Ku yi kuka domin dukan gidajen da mutane suke murna a cikinsu dā, domin kuma birnin da yake cike da jin daɗi a dā.

Ish 32

Ish 32:7-18