Ish 32:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna ta zaman jin daɗi, ba abin da yake damunku, amma yanzu ku yi rawar jiki don tsoro! Ku tuɓe tufafinku ku ɗaura tsummoki a kwankwasonku.

Ish 32

Ish 32:5-13