Ish 31:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Assuriya za ta hallaka cikin yaƙi, amma ba ta wurin ikon mutum ba. Assuriyawa za su gudu daga bakin dāga, za a mai da majiya ƙarfinsu bayi.

Ish 31

Ish 31:1-9