Ish 31:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda tsuntsu yake shawagi a kan sheƙarsa don ya kiyaye 'ya'yansa, haka ni, Ubangiji Mai Runduna, zan kiyaye Urushalima in kāre ta kuma.”

Ish 31

Ish 31:3-8