Ish 30:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

duk da haka jama'ar Yahuza za su yi da na sani, da suka dogara ga al'ummar da ba abar dogara ba ce, al'ummar da ba ta daɗa musu kome a lokacin da suke sa zuciya ga taimako ba.”

Ish 30

Ish 30:1-13