Ish 30:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana iya ganin ikon Allah da ɗaukakarsa daga nesa! Wuta da hayaƙi suna nuna fushinsa. Ya yi magana, maganarsa tana ƙuna kamar wuta.

Ish 30

Ish 30:25-31