Ish 30:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana sa'ad da aka kame kagaran abokan gābanku, aka kashe jama'arsu, rafuffukan ruwa za su malalo daga kowane tsauni da kowane tudu.

Ish 30

Ish 30:19-28