Ish 30:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kwashe gumakanku waɗanda aka dalaye da azurfa, da waɗanda aka rufe da zinariya, ku jefar da su kamar abin ƙyama, kuna ihu, kuna cewa, “Ku ɓace mana da gani!”

Ish 30

Ish 30:19-32