Ish 30:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a ragargaza ku kamar tukunyar yumɓu, da mummunar ragargazawa har da ba za a sami 'yar katangar da za a ɗauki garwashin wuta ba, ko a ɗebo ruwa daga randa.”

Ish 30

Ish 30:10-24