Ish 30:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wannan shi ne abin da Allah Mai Tsarki na Isra'ila ya ce, “Kun yi banza da abin da nake faɗa muku, kuna dogara ga aikin kamakarya da yin zamba.

Ish 30

Ish 30:8-20