Ish 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika Urushalima ta shiga uku! Yahuza tana kan fāɗuwa! Duk abin da suke faɗa, da abin da suke yi, na gāba da Ubangiji ne, a fili suke raina Allah, shi kansa.

Ish 3

Ish 3:4-11