Ish 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rana tana zuwa sa'ad da Ubangiji zai raba matan Urushalima da dukan abin da suke taƙama da shi, da kayan adon da suke sawa a ƙafafunsu, da kawunansu, da wuyansu,

Ish 3

Ish 3:10-25