Ish 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu ba da rance da ruwa suna zaluntar jama'ata, masu ba da bashi kuwa suna cutarsu.Ya jama'ata, shugabanninku a karkace suke bi da ku, saboda haka ba ku san inda za ku nufa ba.

Ish 3

Ish 3:7-15