Ish 29:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna zai cece ki da tsawar hadiri da girgizar ƙasa. Zai aiko da hadirin iska da gagarumar wuta.

Ish 29

Ish 29:5-9