Ish 29:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah zai hallakar da waɗanda suke zambatar waɗansu, da waɗanda sukan hana a hukunta wa masu mugun laifi, da waɗanda sukan yanka ƙarya don a hana wa amintattu samun shari'ar adalci.

Ish 29

Ish 29:20-24