Ish 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan Allah zai kawo wa birnin wanda ake ce da shi, “Bagaden Allah,” masifa. Za a yi kuka a yi kururuwa, birnin kansa za a maishe shi bagade inda za a ƙona hadayun ƙonawa!

Ish 29

Ish 29:1-4