Ish 28:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna gunaguni a kaina suna cewa, “Su wa wannan mutum yake tsammani yana koya musu? Wa yake bukatar jawabinsa? Sai ga 'yan yaran da aka yaye kaɗai yake da amfani!

Ish 28

Ish 28:4-13