Ish 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mulkin Isra'ila ya ƙare, darajarsa tana dushewa kamar rawanin furanni a kan shugabanninsa da suka bugu da giya. Sun bulbula turare a kawunansu na girmankai, amma ga su nan a kwance bugaggu.

Ish 28

Ish 28:1-7